Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 1:39

Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Ku zo ku gani.” Wajen ƙarfe huɗu ke nan na yamma, sai almajiran nan suka je suka ga inda yake da zama, suka kuwa zauna a wurin tare da shi a dukan yini.

Open Bible reader