Hausa Bible
Yahaya 1:33
A dā ni ma ban san shi ba, sai dai Allah wanda ya aiko ni in yi baftisma da ruwa, shi ne ya ce mini, ‘Mutumin da ka ga Ruhu yana sauko masa ya kuma zauna a kansa, to, shi ne mai yin baftisma da Ruhu Mai Tsarki.’
Open Bible reader