Hausa Bible
Yakubu 5:7
Saboda wannan, ˈyanˈuwa, ku yi zaman haƙuri har sai Ubangiji ya dawo. Ku dubi irin haƙurin da manomi yakan yi lokacin da yake jira gonarsa ta ba da amfani mai kyau. Da yawan haƙuri yakan jira ruwan shuka da ruwan ƙarshe.
Open Bible reader