Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 5:4

Gama albashin maˈaikatan gonakinku, waɗanda kuka ƙi biyansu saboda halin cutarku, yana kuka ga Allah. Haka nan kukan masu yi muku girbi a gonakinku ya kai kunnen Allah Ubangiji Mai Runduna.

Open Bible reader