Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 5:3

Zinariyarku da azurfarku sun yi tsatsa. Tsatsar nan da suka yi ita ce za ta zama shaida a kanku, za ta kuma cinye naman jikinku kamar wuta. Kun dai tara wa kanku dukiya a kwanakin nan na ƙarshe.

Open Bible reader