Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 4:3

Kuma saˈad da kukan roƙa ba ku samu ba, gama kukan roƙa da mugun nufi. Kuna so ku kashe abin da kun samu a kan ayyukan banza na jin daɗin jikinku ne.

Open Bible reader