Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 4:2

Kukan nemi abu ku rasa, sai ku yi kisan kai. Kukan nemi abu da tsanani, ku kāsa samu, sai ku shiga faɗa da yin jayayya. Ai, ba ku sami abin da kuke nema ba saboda ba ku roƙa ba.

Open Bible reader