Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 4:14

Ga shi kuwa ba ku ma san me zai faru gobe ba. Shin, wane irin abu ne ranku? Ai, abu ne kamar hazo wanda yake bayyana a ɗan lokaci saˈan nan yă ɓace.

Open Bible reader