Hausa Bible
Yakubu 3:7
Ɗan Adam yana iya shan kan kowace dabba, har ma ya riga ya sha kan dabbobi iri-iri, wato, namomin daji, da tsuntsaye, da dangin macizai da ƙadangaru, da kuma halitta cikin teku.
Open Bible readerHausa Bible
Ɗan Adam yana iya shan kan kowace dabba, har ma ya riga ya sha kan dabbobi iri-iri, wato, namomin daji, da tsuntsaye, da dangin macizai da ƙadangaru, da kuma halitta cikin teku.
Open Bible reader