Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 3:6

Ai, harshen mutum fa wuta ne, duniya ne ta mugunta cikin gaɓoɓin jikinmu! Harshe yana kuma ɓata mutum gaba ɗaya. Yakan zuga dukan rai yă tafasa, harshen kansa ma ake kunna shi da wuta daga Gidan Wuta.

Open Bible reader