Hausa Bible
Ibraniyawa 9:5
A bisan Akwatin nan kuwa akwai halittu masu fikafikai na nuna kasancewar ɗaukakar Allah, waɗanda kuma suke inuwantar da inda ake ce da shi wurin ɗaukar alhakin zunubi. Amma a yanzu haka ba za mu iya yin magana dalla-dalla game da wannan batu ba.
Open Bible reader