Hausa Bible
Ibraniyawa 9:4
A cikin wannan sashe kuwa akwai bagaden da akan ƙona turare mai ƙanshi a kai, da kuma Akwatin Yarjejeniya. Waɗannan abu biyu kuwa an shafe su da zinariya. A cikin Akwatin nan na Yarjejeniya kuwa akwai kwanon zinariya da manna a ciki, da sandan Haruna wanda ya fitar da ganye, da allunan dutse biyu na yarjejeniya.
Open Bible reader