Hausa Bible
Ibraniyawa 9:25
Ba wai ya shiga cikin sama domin yă dinga miƙa kansa kullum ba, kamar yadda babban firist yakan shiga Wuri Mafi Tsarki kowace shekara da jinin da ba nasa ba.
Open Bible readerHausa Bible
Ba wai ya shiga cikin sama domin yă dinga miƙa kansa kullum ba, kamar yadda babban firist yakan shiga Wuri Mafi Tsarki kowace shekara da jinin da ba nasa ba.
Open Bible reader