Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:26

In da haka ne, ai, da dole ne Yesu yă sha wahala a kai a kai ke nan, tun daga lokacin da aka halicci duniya. Amma yanzu ya bayyana sau ɗaya tak a ƙarshen zamanai domin yă kawar da zunubai ta wurin miƙa kansa.

Open Bible reader