Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:24

Gama Almasihu bai shiga Wuri Mafi Tsarki wanda mutum ne ya gina ba, wanda yake kamanni ne kawai na ainihin wurin. Aˈa, sama ne da kansa ya shiga, domin yă bayyana a gaban Allah a yanzu saboda mu.

Open Bible reader