Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:23

Ya zama dole waɗannan alˈadu su kasance haka domin a tsabtacewa waɗannan abubuwa na duniya. Gama su kwatancin abubuwan da suke a sama ne. Ainihin abubuwa na sama kuwa suna bukatar hadayar da ta fi ta farkon kyau.

Open Bible reader