Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:14

In wannan gaskiya ne, to, me za a ce da jinin Almasihu? Shi wanda ba shi da wani tabo, ya miƙa kansa ga Allah ta wurin Ruhun nan na har abada, ai, lallai ne jininsa zai iya tsabtace tunanin zuciyarmu, mu bar alˈadu marasa amfani domin mu bauta wa Allah Mai Rai.

Open Bible reader