Hausa Bible
Ibraniyawa 9:15
Saboda haka Almasihu shi ne mai tsayawa tsakanin Allah da mutane a cikin sabuwar yarjejeniyar nan, domin waɗanda aka kira su su karɓi gādo na har abada wanda Allah ya yi alkawari. Wannan ya yiwu ne gama an riga an yi mutuwa wadda take ˈyantar da mutane daga zunuban da suka yi a zamanin yarjejeniya ta farko.
Open Bible reader