Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:13

Bisa ga Koyarwar Musa, akan yayyafa wa masu ƙazanta jinin awaki, da na bijimai, da tokar ˈyar saniya. Wannan yakan iya mai da masu ƙazanta marasa ƙazanta a jiki.

Open Bible reader