Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:12

Ya shiga wannan Wuri Mafi Tsarki sau ɗaya tak. Bai shiga ta wurin jinin awaki ko na ˈyaˈyan shanu ba, amma ta wurin nasa jini ne, wanda ya samo mana fansa ta har abada.

Open Bible reader