Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:11

Ga shi, Almasihu ya riga ya zo a matsayin Babban Firist na alˈamura masu kyau waɗanda suke akwai yanzu. Ya kuma shiga cikin tenti mafi girma kuma mafi kyau, wadda ba mutum ne ya gina ba, wato ba irin ta wannan halitta ba.

Open Bible reader