Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 9:10

Waɗannan sun shafi maganar ci da sha da wanke-wanke iri-iri. Waɗannan ƙaˈidodi game da jiki ne kawai, waɗanda aka shimfiɗa kafin lokacin da aka kafa sabuwar ƙaˈida.

Open Bible reader