Hausa Bible
Ibraniyawa 8:9
Wannan ba za ta zama kamar yarjejeniya wadda na yi da kakanninsu ba, a ranar da na kama su a hannu na bi da su daga ƙasar Masar, gama ba su yi aminci da yarjejeniyata ba, sai na ƙyale su, in ji Ubangiji.
Open Bible readerHausa Bible
Wannan ba za ta zama kamar yarjejeniya wadda na yi da kakanninsu ba, a ranar da na kama su a hannu na bi da su daga ƙasar Masar, gama ba su yi aminci da yarjejeniyata ba, sai na ƙyale su, in ji Ubangiji.
Open Bible reader