Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 8:10

Ga yarjejeniyar da zan yi da jamaˈar Israˈila bayan lokacin nan, in ji Ubangiji. Zan sa koyarwata a cikin hankalinsu, zan kuma rubuta su a allon zuciyarsu. Zan zama Allahnsu, su kuwa su zama jamaˈata.

Open Bible reader