Hausa Bible
Ibraniyawa 7:2
Ibrahim kuwa ya ba shi zakka ta kome. Da farko dai, maˈanar sunan Melkizedek ita ce “Sarkin Adalci.” Saˈan nan kuma shi sarkin Salem ne, wato “Sarkin Salama.”
Open Bible readerHausa Bible
Ibrahim kuwa ya ba shi zakka ta kome. Da farko dai, maˈanar sunan Melkizedek ita ce “Sarkin Adalci.” Saˈan nan kuma shi sarkin Salem ne, wato “Sarkin Salama.”
Open Bible reader