Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 7:1

Wannan Melkizedek shi sarkin Salem ne, da kuma firist na Allah Mafi Ɗaukaka. Ya sadu da Ibrahim a lokacin da Ibrahim yake dawowa bayan da ya ci nasara a yaƙin da ya yi da waɗansu sarakuna. Da suka sadu, Melkizedek ya sa wa Ibrahim albarka,

Open Bible reader