Hausa Bible
Ibraniyawa 7:14
Lallai Ubangijinmu ya fito daga zuriyar Yahuda ne, wadda Musa bai yi wani zance a kanta ba lokacin da yake magana game da firistoci.
Open Bible readerHausa Bible
Lallai Ubangijinmu ya fito daga zuriyar Yahuda ne, wadda Musa bai yi wani zance a kanta ba lokacin da yake magana game da firistoci.
Open Bible reader