Hausa Bible
Ibraniyawa 7:13
Shi wanda ake faɗa waɗannan abubuwan a kansa, wato Ubangijinmu, ya fito daga wata zuriya ne dabam. Ba ko ɗaya daga zuriyarsa da ya taɓa yin hidima a matsayin firist.
Open Bible readerHausa Bible
Shi wanda ake faɗa waɗannan abubuwan a kansa, wato Ubangijinmu, ya fito daga wata zuriya ne dabam. Ba ko ɗaya daga zuriyarsa da ya taɓa yin hidima a matsayin firist.
Open Bible reader