Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 7:11

Ga shi, tsarin firistoci irin na zuriyar Lawi ya zo tare da Koyarwar Musa wadda aka ba Israˈilawa. Da a ce aikin firistoci na zuriyar Lawi yana iya kawo zaman cikakke, ai, da ba dalilin da wani firist dabam yă sāke zuwa, wanda yake bisa ga tsarin Melkizedek, ba bisa ga tsarin Haruna ba.

Open Bible reader