Hausa Bible
Ibraniyawa 6:1
Saboda haka, bari mu ci gaba a kan koyarwar nan ta farko wadda muka karɓa game da Almasihu, domin mu zama masu cikakken ganewa. Kada yă zama cewa har yanzu muna kafa tushen koyarwa a kan ba da gaskiya ga Allah, da ta tuba daga ayyukan da za su kai ga mutuwa,
Open Bible reader