Hausa Bible
Ibraniyawa 5:12
Ko da yake a yanzu kam ya kamata da kun zama masu koyarwa, amma har yanzu kuna bukatar wani yă sāke maimaita muku koyarwa mai sauƙi ta kalmar Allah. Ba ku isa cin abinci mai kauri ba, sai shan nono kawai!
Open Bible reader