Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 4:7

Ga shi kuwa Allah ya sāke shirya wata rana, wadda ya kira, “Yau”. Ya yi magana game da ranar ne, bayan shekaru masu yawa ta bakin Dawuda, kamar yadda Rubutacciyar Maganar Allah ta faɗa a dā, “Yau idan kun ji muryar Allah, kada ku yi taurin zuciya.”

Open Bible reader