Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 4:6

A dā an yi waˈazin labari mai daɗi game da hutun nan, amma waɗanda aka yi musu waˈazin ba su shiga ba saboda rashin biyayya. To, yanzu haka, akwai zarafi don waɗansu su shiga hutun ke nan.

Open Bible reader