Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 4:16

Saboda haka, bari mu yi ƙarfin zuciya, mu zo kusa da kujerar mulkin Allah, wato wurin alheri, domin mu karɓi jinƙai, mu kuma sami alheri wanda zai taimake mu a lokacin bukata.

Open Bible reader