Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 4:15

Gama Babban Firist nan namu ba wani ne wanda bai damu da kāsawarmu ba. Aˈa, shi ne wanda aka gwada shi ta kowace hanyar da akan gwada mu, amma fa bai yi wani zunubi ba.

Open Bible reader