Hausa Bible
Ibraniyawa 3:6
Amma Almasihu ya yi aminci a kan shi Ɗa ne wanda an ba shi iko a kan dukan jamaˈar Allah. Mu ne kuma jamaˈar nan tasa idan mun ci gaba da ƙarfin zuciyarmu, muna kuma sa zuciya ga abubuwan da muke bege a kansu.
Open Bible reader