Hausa Bible
Ibraniyawa 2:4
Saˈan nan Allah ya ƙara tasa shaida a kan tasu ta wurin alamu, da ayyukan ban mamaki, da manyan abubuwa iri-iri, da baye-baye waɗanda aka rarraba ta wurin Ruhu Mai Tsarki bisa ga nufinsa.
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan Allah ya ƙara tasa shaida a kan tasu ta wurin alamu, da ayyukan ban mamaki, da manyan abubuwa iri-iri, da baye-baye waɗanda aka rarraba ta wurin Ruhu Mai Tsarki bisa ga nufinsa.
Open Bible reader