Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 2:3

In haka ne, ta yaya za mu tsira idan mun ƙyale irin wannan babban ceto wanda Ubangiji ne da kansa ya fara sanar da shi? Waɗanda suka ji kalmarsa kuma sun tabbatar mana cewa wannan gaskiya ne.

Open Bible reader