Hausa Bible
Ibraniyawa 13:21
Allah ya tā da Yesu Ubangijinmu daga matattu ta wurin jinin yarjejeniyar nan ta har abada, Yesu wanda yake Makiyayi Mai Girma na tumaki. Ina roƙon Allah mai ba da salama yă cika ku da kowane abu mai kyau domin ku yi nufinsa, yă kuma dinga aikata a cikinku abin da ya faranta masa rai ta wurin Yesu Almasihu. Ɗaukaka ta tabbata ga Almasihu har abada abadin. Amin.
Open Bible reader