Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 12:9

Ban da haka ma, muna da ubanninmu na jiki waɗanda suke yi mana horo, mu kuwa muna girmama su. Ashe, ba za mu fi yarda da horon Ubanmu na ruhaniya, domin mu rayu ba?

Open Bible reader