Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 12:10

Ubanninmu na jiki sukan yi mana horo na ɗan lokaci ta hanyar da ta fi kyau a ganinsu, amma Allah yakan yi mana horo saboda amfaninmu ne, domin mu sami rabonmu cikin tsarkinsa.

Open Bible reader