Hausa Bible
Ibraniyawa 12:7
Ku jimre da wuyar da kuke sha, ku ɗauka horarwa ce. Ta haka, Allah yana yi da ku kamar ˈyaˈyansa ke nan. Wane ɗa ne babansa ba ya yi masa horo?
Open Bible readerHausa Bible
Ku jimre da wuyar da kuke sha, ku ɗauka horarwa ce. Ta haka, Allah yana yi da ku kamar ˈyaˈyansa ke nan. Wane ɗa ne babansa ba ya yi masa horo?
Open Bible reader