Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 11:5

Ta wurin bangaskiya ne aka ɗauki Enok, domin kada yă ga mutuwa. Ba a kuwa same shi ba, saboda Allah ya riga ya ɗauke shi. Kafin a ɗauke shi an ba da shaida cewa ya faranta wa Allah rai.

Open Bible reader