Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 11:4

Ta wurin bangaskiya ne Habila ya miƙa wa Allah hadayar da ta fi ta Kayinu kyau. Ta yin haka ya sami yabo daga wurin Allah cewa shi mai adalci ne, saˈad da Allah ya karɓi bayarwarsa. Habila kuwa ya mutu, amma saboda bangaskiyarsa yana magana har yanzu.

Open Bible reader