Hausa Bible
Ibraniyawa 11:16
Amma sun sa zuciya a kan ƙasa mafi kyau, wato ta sama. Shi ya sa Allah bai ji kunya a ce da shi Allahnsu ba. Hakika, ya shirya birni saboda su.
Open Bible readerHausa Bible
Amma sun sa zuciya a kan ƙasa mafi kyau, wato ta sama. Shi ya sa Allah bai ji kunya a ce da shi Allahnsu ba. Hakika, ya shirya birni saboda su.
Open Bible reader