Hausa Bible
Ibraniyawa 11:17
Ta wurin bangaskiya ne Ibrahim, a lokacin da aka gwada shi, ya miƙa Ishaku hadaya. Wato, shi da ya karɓi alkawarin nan yana a shirye yă miƙa makaɗaicin ɗansa,
Open Bible readerHausa Bible
Ta wurin bangaskiya ne Ibrahim, a lokacin da aka gwada shi, ya miƙa Ishaku hadaya. Wato, shi da ya karɓi alkawarin nan yana a shirye yă miƙa makaɗaicin ɗansa,
Open Bible reader