Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 1:3

Shi ne hasken ɗaukakar Allah da kuma ainihin kamannin Allah. Daidai yake kuma da Allah. Yana riƙe da dukan kome ta wurin kalmarsa mai iko. Bayan ya tsabtace mu daga zunubanmu, sai ya zauna a sama a hannun daman Mai Ɗaukaka duka.

Open Bible reader