Hausa Bible
Galatiyawa 6:14
Amma ni ko kusa ba zan ɗaga kai ba, sai dai game da gicciyen Ubangijinmu Yesu Almasihu. Gama ta wurin mutuwarsa a kan gicciye ne shaˈanin duniya ya mutu a gare ni, ni kuma na mutu ga shaˈanin duniya.
Open Bible readerHausa Bible
Amma ni ko kusa ba zan ɗaga kai ba, sai dai game da gicciyen Ubangijinmu Yesu Almasihu. Gama ta wurin mutuwarsa a kan gicciye ne shaˈanin duniya ya mutu a gare ni, ni kuma na mutu ga shaˈanin duniya.
Open Bible reader