Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 6:13

Ai, ko waɗanda aka yi musu kaciya ma ba sa kiyaye Koyarwar Musa. Su dai suna so a yi muku kaciya domin su yi ta ɗaga kai cewa su ne suka sa a yi muku kaciya.

Open Bible reader