Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 5:11

ˈYanˈuwa, idan har yanzu ina waˈazin yin kaciya ne, to, don me har yanzu mutane suke tsananta mini? Idan haka ne, ai, maganata game da mutuwar Almasihu a kan gicciye ba za ta zama abin tuntuɓe ga kowa ba!

Open Bible reader